Amsoshin Takardunku: Tarihin yankin Nagorno-Karabakh da na bangon duniya

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi game da tarihin yankin Nagorno-Karabakh, wanda ƙasashen Armenia da Azerbaijan ke yaƙi yanzu haka a kansa, da kuma ko da gaske akwai bangon duniya.

Nabeela Muktar Uba ce ta gabatar da shirin.