Daga bakin mai ita tare da Baballe Hayatu

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 22, shirin ya tattauna da fitaccen ɗan fim na Kannywood Baballe Hayatu, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla