Dakile yaduwar korona a sansanonin taruwar jama'a

Yanzu an daina samar da wannan shiri.

Takaitattun labaran korona da bayani kan takaita yada cutar a wuraren taruwar jama'a.

Saurari podcast:

Ku shiga tsarin samun podcast:

Za ku iya shiga tsarin samun labaranmu ta manhajar podcast a wayar salularku ta Android ko iOS. Haka nan ma za ku iya shiga shafin ta amfani da na'urorin kwamfuta.