Zaɓen Ivory Coast: Muhimman bayanai kan ƴan takarar shugaban ƙasa

A ranar Asabar ne za a fita rumfunan zaɓe don zaɓar sabon shugaban ƙasa a Ivory Coast. Ga dai jerin sunayen waɗanda suke takarar.

Yan takarar shugaban kasar Ivory Coast

 • Ya jagoranci PDCI tun bayan mutuwar Félix Houphouët Boigny (Shugaban Ivory Coast na farko) a 1993
 • Tsohon Shhugaban Côte d'Ivoire daga 1993 zuwa 1999
 • Sojoji sun yi masa juyin mulki - na farko a tarihin Côte d'Ivoire in 1993
 • An soke takarar shugabancin kasa a 2000 amma an ba shi dama a 2000: Ya zo na uku a zaben 2010 ya hada kai da Alassane Ouattara wajen hamayya da Laurent Gbagbo.
 • PhD a tattalin arziki, tsohon jami'in BCEAO da IMF
 • Ya shiga takarar shugaban kasa na 2010 a karon farko
 • Tsohon Firayiministan Côte d'Ivoire wanda ya shahara da shirinsa na sayar da hannayen jarin gwamnati
 • Shugaban kasar mai ci, yana neman wa'adi na uku
 • Injiniyan harkar sadarwa kuma dan siyasa mai ra'ayin gurguzu
 • Ya jagoranci bangaren FPI masu sassaucin ra'ayi tun 2011
 • Tsohon Firayiminsta daga Oktoban 2000 zuwa Maris din 2003
 • Dan takarar shugaban kasar a zaben 2015, ya zo na biyu da kuri'a 9.29%
 • An hana shi takara lokacin zaben cikin gida na PDCI
 • Dan takara daya tilo na zaben shugaban kasa a ranar 31 ga Oktoba,2020 O
 • Tsoho wakili kuma shugaban matasan FDCI
 • Tsohon dan majalisa, ya shiga zaben shugaban kasa karo na biyu: na farko ya faru ne a 2015.