Ra'ayi Riga: Zanga-zangar SARS ta rikide zuwa tarzoma

A Nigeria, zanga-zangar neman a rushe rundunar 'yan sanda ta SARS ta rikide ta koma tarzoma, wadda ta haddasa asarar rayuka da dukiyoyi.